Miyar zogala

Raulat Halilu @cook_34883418
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki soya kayan miya trida kifi sai kikawo gyada kisaka
- 2
Sai Mai tafito sai kizuba ruwa tarida kan dan dano kifufin inya dausa
- 3
Sai kikawo zogala da albasa da cori kizuba ki ragi wuta kibarshi yayita daduwa.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Tuwon Shinkafa da Miyar Zogala😋
#team6dinner Miyar zogala tanada dadi sosai, kuma zogala tanada amfani sosai gajiki, nida iyalina munason tuwon Shinkafa da miyar zogala shiyasa nayishi a team6challenge dinner.Ayshat Wazirie
-
-
-
-
-
-
Shinkafa da wake (garau-garau)
Ina son wake da shinkafa, abincine mai kara lafiya ga jiki. Ashley's Cakes And More -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Miyar Zogala
Na dade banyi miyar zogala ba yau de gata nan #gargajiya #zogala #gyada #tuwonshinkafa Jamila Ibrahim Tunau
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16741862
sharhai