Kayan aiki

40 mints
  1. Arishi
  2. Kwai
  3. Atarugu
  4. Albasa
  5. Tatasai
  6. Tafarnuwajinja
  7. Kori
  8. Magi
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

40 mints
  1. 1

    Dafarko zaki firi dankalinki ki yankashi kanana kanana sai ki tafasa idan yayi sai ki dauko kwai kifasa kisa kayan Dan danonki sai kifara daurawa kaman alala anman anason ruwan kwan yarufi Dan kalin San Nan a dauri ledan so sai Dan yahadi

  2. 2

    Sai kisaka a tukunya kidafa in yadadu sai kiciri ledan ki sake kada kwai kidaura Mai a wuta sai kifara soyawa shikenan kinyi alalan dankali.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Raulat Halilu
Raulat Halilu @cook_34883418
rannar

Similar Recipes