Sakwara da miyar kwai

Umarnin dafa abinci
- 1
Uwar gida zaki ta naji duk wani abu da na lissafamiki asama kuma gasu a pic
- 2
Sai ki wanki su tas da ruwa sufita sai ki samu gretta ki markada aciki dama kin kunna gas ko stove
- 3
Manja yayi zafi sai kisoya kayan miya dama kina da namanki soyyaye sai kizuba ki kawo maggi mix ki xuba
- 4
Sai ki rufi 2mint sai ki kada kwai ki zuba ki juya saboda kar ya kama akasa kita juyawa harya bi ko ina sai kirufe to ruwan gretan nan da
- 5
Kikayi shizai dafashi har yasoyu sai ki sauki
- 6
Dama kin fire doyan ki yana gife acikin ruwa sai ki dora aman da ruwa kaman cups 4
- 7
Dan inyadahu ana so asamu ruwa acin doyan dan dashi zaki yi amfani gun daka ko injin din nikawa shi basai kinsa mai ruwa ba
- 8
Inyadaho zakisa chokali zakiga ya shigi ciki kuma yafito lfy aman in bai dahuba zakiji cokalin yayi karfi acikin doyan sai ki sauki ki dama kin wanki turmin ki da yabarya ya bushi sai kifara zuba wa kina dakawa har ki gama zubawa kita dakawa har yayi laushi sosai sai ki kwashi kisa a leda kisa a kula aci dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Sakwara da miyan kwai
Kuzo kuga girki Mai kyau ga dadi daga Khadija Habibie@ cook_37541917 Khadija Habibie -
-
-
-
-
-
-
Sakwara da miyar egushi
#team6dinner.ina matuqar son sakwara musamman irin wannan lokacin da doya take a lokacinta.Hamna muhammad
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
# Soyayyen bread da kwai
Yanada matukar dadi musamman idan anhadashi da shayikhadija Muhammad dangiwa
-
-
-
-
Soyayyen doya da perfesun kifi
Wannan girkin abinchin safe ne Kuma anachinsa ayayin bude baki inmutun yayi azumi. Mom Nash Kitchen -
Miyar kwai da soyeyyar doya
Idan ina jin kiwar soya doya da kwai wannan hanyar nake bi don saukakawa kaina aikimama's ktchn
More Recipes
sharhai