Instant Aloo Samosa

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Sokoto

Godiya ga maryam's kitchen.wannan girkin yayi dadi sosai.

Instant Aloo Samosa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Godiya ga maryam's kitchen.wannan girkin yayi dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Fulawa Kofi
  2. Mai 1/4 kofi
  3. chokaligishiri karamin
  4. 6Soyayyen kifi guda
  5. 6Tarugu
  6. 2Albasa
  7. 4Magi
  8. Tafarnuwa4

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sami mazubi mai kyau,ki saka fulawarki, ki saka mai,sai ki murza sosai,ki saka gishiri kadan,sai ki saka ruwa ki kwaba har y game jikinsa.sai ki rufe

  2. 2

    Ki dauko kifinki,ki cire masa kaya,sai ki saka a turmi,ki daka,sai ki kwashe,ki saka tarugu da albasa da kika jajjaga,ki saka magi da tafarnuwa,ki cakuda sosai.sai ki saka mai a fan ki dansoya sama sama,sai ki sauke

  3. 3

    Sai ki dauko fulawarki ki gutsura,ki Murzata a chopping bord tayi fadi, sai ki rabata gida 4,sai ki saka wuka ki yanka gefe gefe

  4. 4

    Sai ki dauko kifinki ki mulmulashi,ki saka a tsakiyar fukawar,sai ki kwaba wata fulawa da ruwa,ki shafa gefe gefe,sai ki dauko dayan gefen ki kifa a daya sai ki nade.

  5. 5

    Haka zakima sauran har ki gama.sai ki soya a mai

  6. 6

    Kici da sauce dinda kike so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes