Miyan kafi likita

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

#miya shi wannan ganyen Yana da anfani sosai achikin jikin Dan Adam, Yana qara bada kariya daga duk wani cutuka na jikin Dan adam, Zaki iya anfani dashi achikin kowa ne girki...

Miyan kafi likita

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#miya shi wannan ganyen Yana da anfani sosai achikin jikin Dan Adam, Yana qara bada kariya daga duk wani cutuka na jikin Dan adam, Zaki iya anfani dashi achikin kowa ne girki...

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi / Nama
  2. Tattasai,
  3. attarugu,
  4. albasa,
  5. kafi likita
  6. Kayan Dan dano/ qanshi
  7. Mai/ manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki saka mai da manja idan yayi zafi saiki saka albasa ki saka wankakken Naman ki

  2. 2

    Ki saka kayan qanshi Dana Dan dano saiki juyasu har su hade jikin su ki bada 10

  3. 3

    Sannan ki saka ruwa wayan da zasu dafar da Naman idan ruwan ya shanye Zaki ga man ya fito saki saka jajjagen tattasai, attarugu, albasa ki soyasu tare

  4. 4

    Saiki wanke ki tsanar dashi sannan ki saka achikin miyar ki daukho soyayyen kifi ki saka bayan 10 saiki sauke shike nan....

  5. 5

    Zaki daukho kafi likita ki yanka shi saiki saka Mai gishiri ki murza kafi likita har sai gishirin ya hade da jikin kafi likita

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
rannar

sharhai

Similar Recipes