Umarnin dafa abinci
- 1
Farko na wanke kifina da lemon tsami.
- 2
Na daura a wuta sai na sa duk kayan hadin na rufe na barshi ya dafu na tsawon mintuna 20.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Farfesun kifi
Farfesu na da muhimmanci ajiki sosai, shiyasa Ina kokarin yinsa domin gina jikin iyalina. Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Shinkafa da miyar alayyaho da kifi
Allayyahu yana da amfani sosai ajikin Dan Adam yana gara jini ajiki Mareeya Aleeyu -
Dafadukan shinkafa ta manja
Hakika manja na da matukar amfani a jikin Dan Adam Mama's Kitchen_n_More🍴 -
Miyan ganyen ugu
Wannan miyar tana da matukar amfani ajikin dan adam kuma tanada dadi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Shayi na musanman
Wannan shayin yana da matukar amfani ajikin dan adam kuma yana rage jiki sannan yana maganin cututtuka dabandaban TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Farfesun kifi (tilapia fish)
Girki ne mai matukar Dadi sosai🤑😋ga amfani ajikin dan Adam 🙅 Ashmin Kitchen 😋🍜 -
Farfesun Naman Sa Mai daddawa
Ina son sa Daddawa a farfesu saboda yana min dadi sosai.Barka da Juma'a. Aunty Jamila Tunau and Aunty Mariya. Yar Mama -
Zobo mai kaninfari da minannas
#zobocontest, kaninfari da minannas sunada matukar amfani a jikin dan Adam, shi yasa nayi amfani dasu.... Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
Miyan kafi likita
#miya shi wannan ganyen Yana da anfani sosai achikin jikin Dan Adam, Yana qara bada kariya daga duk wani cutuka na jikin Dan adam, Zaki iya anfani dashi achikin kowa ne girki... Khadija Habibie -
Farfesun kifi
Maigidana yanason kifi sosai, Kuma yanason farfesu, akan Jin Dadinsa Bai raga komai ba da Naman da Kashin duka ya cinye😍 Ummu_Zara -
-
-
Farfesun kazar hausa
kaza tanada matukar mahimmanci a jikin Dan Adam, musamman kazar Hausa da cinta baida illa,farfesu kuma Yana temakawa mara lafiya da me lafiya,Dan samun daidaiton dandano,gakuma dadi da Kara lafiya #farfesurecipecontent. Zuwairiyya Zakari Sallau -
Awara me sauce
Wakan suya yana da amfani sosai a jikin dan adam.Ina matukar son awara tana da dadi sosai Hadeey's Kitchen -
-
Miyar alaiho
Wannan miyar tanada matukar amfani ajikin dan adam kuma tanada dadi sosai. Za ka iya cinsa da duk irin abincinda kakeso TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
Parpesun kifi
#sahurrecipecontest parpesun kifi nada dadi da kara lafiya a jikin Dan Adam, parpesu na daya daga cikin miyan romun danafi so, don haka nakeyinshi da sahur sosai don inci da farar shinkafa ko taliya maya's_cuisine -
Faten wake da doya
Faten wake da doya girki ne mai matukar amfani a lafiyar jikin mutum.Rashida Abubakar
-
-
Danwake da dafaffen kwai
#Dan-wakecontest.wannan danwaken yana da matukar dadi, dafaffen kwai ya qara mishi dadi kuma shi kwai yana da matuqar amfani a jikin dan AdamFatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
-
Yogofruits
Yana da matukar amfani a jikin dan adam,ga uwa uba dadi abun ba’a magana se wanda yasha Fulanys_kitchen -
Miyan kuka
Miyan kuka miya ce data samo asali daga arewacin nigeria, sannan shi kansa ganyen kuka yana da matuqar amfani a jikin dan adam. Ayyush_hadejia -
-
-
Mango juice
Yana da dadi matuqar ga amfani ga jikin dan adam#RamadanSadaqa Amina's Exquisite Kitchen -
Tuwon Shinkafa Da Miyan Wake
Hanyar yin miyar wake kala kalane don miyace me kunsheda sinadarai masu amfani ajikin Dan Adam wanda qabilar jarawa keyinshi aqasarsu amma ni nawa nabi wani sassauqan hanya don yinshi#gargajiya Jamila Hassan Hazo
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15960348
sharhai (4)