Miyan ganye

Zara'u Bappale Gwani
Zara'u Bappale Gwani @cook_35317921

Na tashi ne kawai. Naji Ina sha'awan Miyan ganye da tuwon biski. Shine kawai nayi😋

Miyan ganye

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Na tashi ne kawai. Naji Ina sha'awan Miyan ganye da tuwon biski. Shine kawai nayi😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15min
3 yawan abinchi
  1. Kayan miya
  2. Ganyen Albasa
  3. Alayyahu
  4. Gyada
  5. Man gyada
  6. Carrot
  7. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Nasa mai na zuba tafarnuwa na jujjuya. Saina zuba markadaddan kayan miya

  2. 2

    Bayan ya soyu saina tsaida ruwa kadan

  3. 3

    Na zuba gyadar miya wanda na daka

  4. 4

    Nasa Maggie da gishiri

  5. 5

    Saina zuba yan kekken carrot

  6. 6

    Bayan wani lokaci na zuba ganyen albasa

  7. 7

    Can na zuba alayyahu

  8. 8

    Bayan karamin lokaci na sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zara'u Bappale Gwani
Zara'u Bappale Gwani @cook_35317921
rannar

sharhai

Similar Recipes