Kosae

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Wannan kosan nayi alala ne da daddare sae na rage kullin nasa a fridge da safe sae na Mana kosai dashi .Yayi kyau sosae Kuma yy Dadi saboda yasha bugu

Kosae

Wannan kosan nayi alala ne da daddare sae na rage kullin nasa a fridge da safe sae na Mana kosai dashi .Yayi kyau sosae Kuma yy Dadi saboda yasha bugu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake kofi 3
  2. Attaruhu 5
  3. Tattasae 2
  4. Albasa 1
  5. Mai
  6. Farin maggi
  7. onga
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na dauko kullin a fridge yy kankara sae n Dan barshi y saki nasa whisker nayi t buga shi har y saki jikinsa yy smooth sosae

  2. 2

    Sae nasa kyn dandano na juya

  3. 3

    Na Dora Mae a wuta yy zafi sae n fara sakawa da yy na juya n kwashe

  4. 4

    Shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes