Kosai

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Wannan kosan nayi alala ne d daddare sae n rage kullin nasa a fridge d safe n soya kosae dashi

Kosai

Wannan kosan nayi alala ne d daddare sae n rage kullin nasa a fridge d safe n soya kosae dashi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tattasae
  5. Mae
  6. Farin Maggi
  7. Onga
  8. Gishiri
  9. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke wake ki xuba kyn miyar ki ki bayar a markado mk sae kiyi t buga kullin har yy laushi sae kisa kyn dandano ki juya sosae

  2. 2

    Ki Dora mae yy xafi ki fara soyawa sae a ci d yaji me dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes