Samosa 4

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Yanda zakiyi samosa Guda 40 lokaci daya

Samosa 4

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

Yanda zakiyi samosa Guda 40 lokaci daya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa
20 yawan abinchi
  1. 4 cupsflour
  2. 1 tspsalt
  3. 2 cupsveg oil

Umarnin dafa abinci

Awa
  1. 1

    Dafarko zaki zuba flour dinki four cups saikisa gishiri da ruwa ki kwaba kamar kwabin meat pie

  2. 2

    After kin kwaba saiki zo kiyi making 10 balls dashi saiki dauki one by one ki murzashi kamar girman dan karamin plate haka na yara

  3. 3

    Saikizo ki dauki daya kisaka pastry brush ki shafeta da mai saiki barbada flour a

  4. 4

    Saiki sake murzawa da fadi saikisa kasko ki gasa kinayi kina juyawa harsai kin tabbata ta gasu saiki sauke kisa wuka ki yanka gida hudu

  5. 5

    Saman man saiki dora wata itama kiyi mata yanda kikayiwa ta farkon Harsai kinyi kamar sau 4-5 saiki hadesu ki tabbata ba wadda tafi wata suzama Kai daya

  6. 6

    Saiki dauko ki bude ki cire sheet dinki one by one shikenan ki gama samosa sheet saikizo ki hada filling dinki ki zuba

  7. 7

    Saiki yanke gefe da gefen saiki sata a Leda ki kulle domin kada ta bushe Bayan mintuna 5 ko 10

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes