Salad Arrangement

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Zaria, Kaduna, Nigeria

Dadinsa sai wanda yachi😂musanma kika samu shinkafa d miyariki

Salad Arrangement

Dadinsa sai wanda yachi😂musanma kika samu shinkafa d miyariki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mnt
10 yawan abinchi
  1. Salad
  2. Kwai 3
  3. Masarar gwangwaniu
  4. Cream salad
  5. Cucumber 1
  6. Tumaturi 6
  7. Waken gwangwani

Umarnin dafa abinci

40mnt
  1. 1

    Ki yanka salad dinki ki wanke shi sosai

  2. 2

    Ki tsaneshi a abu

  3. 3

    Ki dafa kwai ki yanka ydd kkso

  4. 4

    Ki yanka tumaturi d cucumber

  5. 5

  6. 6

    Ki xuba waken gwangwani d masar gwangwani ki xuba cream salad shkn

  7. 7

    Ki kawo plate ki xuba salad aciki ki jera kawai d cucumber d tumatur yadda kikeso

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

Similar Recipes