Sinasir

Asiyah Sulaiman
Asiyah Sulaiman @Bintsulaiman

Sinasir nada sauqin yi,anaci da miyar qanye,stew ko garin karago Amma Nafi so da miyar ganye

Sinasir

Sinasir nada sauqin yi,anaci da miyar qanye,stew ko garin karago Amma Nafi so da miyar ganye

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafan tuwo kofi biyar
  2. Yeast babban chokali daya
  3. Sugar
  4. Gishiri
  5. Dafaffiyar shinkafa kofi daya
  6. Baking powder karamin cokali
  7. Mangyada kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A jiqa shinkafan tuwo na awa biyu a wanke a hada shi da dafaffiyar shinkafa a zuba yeast a markada

  2. 2

    Rufe hadin a barshi waje Mai dumi na awa daya ko sai ya tashi

  3. 3

    A gauraya qullin sinasir asaka sugar daidai yadda akeso sannan gishiri kadan da baking powder

  4. 4

    A Dora non-stick frying fan a medium heat sannan a shafa mangyada kadan sai a zuba hadin sinasir,

  5. 5

    A rufe abun suyan na minti 3-4 har sai y dahu sannan a kwashe,ba'a juyashi.

  6. 6

    A ci da miyar da ake so.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asiyah Sulaiman
Asiyah Sulaiman @Bintsulaiman
rannar

Similar Recipes