Wainar Semolina

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Tanada Dadi sosai, maigida da yaci bai gane semolina ba ne.

Wainar Semolina

Tanada Dadi sosai, maigida da yaci bai gane semolina ba ne.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Garin semolina
  2. 1Dafaffiyar shinkafa kofi
  3. Yeast babban cokali 1
  4. Ruwa
  5. Gishiri da sugar
  6. Baking powder babban cokali 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba garin semolina a wuri nai kyau kisa yeast ki motse sai ki zuba dafaffiyar shinkafa ki motse sai kisa ruwa dai dai gwargwado, sai ki ruhe ki she wuri mai dimi har ya tashi.

  2. 2

    Bayan ya tashi sai ki sa baking powder da gishiri da sugar ki motse, idan yayi kauri sosai sai ki qara ruwa ki motse.

  3. 3

    Daga nan sai ki aza kaskon suya saman wuta kisa mai ki Fara suya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

Similar Recipes