Kayan aiki

40mintuna
3 yawan abinchi
  1. Gala
  2. 3Kwai
  3. 1Albasa mai lawashi
  4. Kayan Maggi,
  5. curry
  6. 1 tbsButter
  7. Tarugu 2

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Da farko zaki fasa kwai a roba sai ki murza galanki a ciki ki zu ba su Maggi +curry+albasa+tarugu ki juya shi ya hade

  2. 2

    Sai ki shafe toast dinki da butter 🧈 ki zu zuba sai a rufe abarshi ya gasu har ya fara kamshi saki cire

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kabiru Nuwaila sani
rannar

sharhai (6)

Similar Recipes