Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya qarami guda daya
  2. Albasa mai lawashi
  3. Attarugu
  4. 3Kwai guda
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za’a fere doya a yanka shi sai a dauraye a saka shi a tukunya da dan ruwa a zuba gishiri

  2. 2

    Idan ya nuna sai a sauke a barshi ya yi sanyi

  3. 3

    A nika atarugu a yanka albasa

  4. 4

    A fasa kwai guda uku a zuba atarugun da albasan a ciki a saka maggi guda daya

  5. 5

    Sai a daura frying pan a kan wuta da dan mangyada

  6. 6

    Idan yayi xafi sai a saka doyan a cikin kwai sai saka shi a mai

  7. 7

    Idan ya soyu sai a kwashe

  8. 8

    A ci da yaji koh sauce koh ketchup

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysharh
Aysharh @Aysharh
rannar

sharhai

Similar Recipes