Sphaghetti jollop

Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki markada kayan miyarki ki xuba Mai a tukunya
- 2
Ki yanka albasa
- 3
Kixuba kayan miyar kibari y soyu
- 4
Sae kixuba a ciki ki rufe kixuba maggi day curry d ki jajjaga tafarnuwa d citta kixuba ki rufe idan doya t fara dahuwa kadan
- 5
Sai ki xuba taliya ki juya ki rufe har su dahu shkn sai ki sauke
- 6
Sai kixuba ruwa ycc kikeso dama kin yanka doya kin wanke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Alale da sauce din hanta
Me gidana na matuqar son alale musamman a hadashi da sauce din hanta Yana qara lafia sosai Hadeexer Yunusa -
-
-
-
Jallof shinkafa
Tanada matukar saukin yi sosai Bata daukan lkcn gurin yinta, Zaki shinkafar ki da duk abinda kke so kamar kifi, kazaseeyamas Kitchen
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16801628
sharhai (5)