Miyar karas da albasa (babu cefane)

Zainab Salisu
Zainab Salisu @ZEENASS

#abinci mai saukin kudi

Miyar karas da albasa (babu cefane)

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#abinci mai saukin kudi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mint
3 yawan abinchi
  1. 5karas manya
  2. 4Albasa
  3. Lawashin albasa
  4. Garin yaji
  5. Man ja
  6. 6Magi
  7. Curry powder
  8. Garin citta
  9. 1/8 cupRuwa

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Da farko dai na zuba manja bisa wuta,bayan yayi zafi sai na zuba albasa.

  2. 2

    Bayan yayi Minti 3,sai na zuba Karas dina dana yanka.na soya su.

  3. 3

    Bayan ya soyu sai na zuba lawashi,curry,Garin yaji da citta,sai sinadarin dandano

  4. 4

    Na dan zuba ruwa domin lawashi na ya dahu.miya ta hadu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Salisu
rannar
Alhamdulillah, ina alfahari da girki.!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes