Datun kanzo

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

Abincin gargajiya me dadi😋

Datun kanzo

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Abincin gargajiya me dadi😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kanxo
  2. Timatir
  3. Albasa
  4. Tarugu
  5. Salad
  6. Kuli dakakke
  7. Maggi me kolo
  8. Gishiri
  9. Mai soyayye
  10. Ruwan xafi
  11. Ruwan sanyi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sussuka kanxonki sae ki regeshi cikin tuwan sanyi ki cire qasa in akwae sae ki murxashi yayi haske ki zbarda ruwan

  2. 2

    Zaki kawo ruwanki masu zafi koma tafasashshi sae ki zuba a kanzonki da kika wanke, ki sami cokali ki motsa sae ki tsiyayarda ruwan zafin ki rufe kanxonki.

  3. 3

    Ki yanka latas inki girmada kikesonshi, sae ki wanke kibarshi a gwagwa ya tsabe ruwa, ki yanka timatir, Albasa fuk sae ki ajiyesu, tarugunki kuma sae ki dakashi ki kwashe

  4. 4

    Koda xaki gama wannan aiki kanxonki ya gama taushi in sha Allahu, shine amfani fara jika qanxon kafin fara aikinsu salad

  5. 5

    Sai ki samo roba me fadi ki zuba kanzonki, ki kawo salad ki xuba sae ki kawo dakkakken kulinki ki xuba kan salad sae ki motsa sae ki kawo tarugunki, bararren maggi kuma murzajje, tarugu da albasa, gishiri, duk ki xuba akan kanxonki sae ki motse sae ki qara kuli-kuli, ki kawo soyayyen mai ki xuba sae ki motse

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes