Alkubus

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Alkubus kenan 😍alkubus abincin gargajiya mai dadi d sauki 😋🤩💃

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFlour
  2. Yeast 1 tbp
  3. Mai 4tbp
  4. 1 tspGishiri
  5. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hade ingredients dinki ki juya sannan ki sa ruwa ki kwaba yayi laushi sosae ki rufeshi ya tashi.

  2. 2

    Saiki shafa abun gashi (silicones) da mai ki zuba hadinki ciki ki zuba ruwa a tukunya kadan saiki saka Marfin tukunya wanda zai shiga ciki sannan ki jere abubuwan ki ciki ki rufe da buhu sannan kisa marfin tukunyar ki rufe ki barshi har yayi aci lpya

  3. 3

    Acishi d miyar ganye😋🤩💃

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes