Jalap rice din manja

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

Abincin marmari shinkafar manja da daddawa😋

Jalap rice din manja

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Abincin marmari shinkafar manja da daddawa😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
mutin 3 yawan a

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Zaki wanke naman ki se kisa a tukunya ki yanka albasa kisa spices da dandano da ruwa ki barshi ya dabu se ki sauke ki aje gefe kisa mai a frying fan idan ye zafi se ki soya naman ki ajije gefe. Seki jajjaga kayan miyan ki gabadaya se ki sa manja a tukunya ki soya su se ki idan ya soyu se ki zuba riwa dede yanda ze dafa miki shinkafar ki. Se zuba spices da dandano da daddawa seki wanke shinkafar ki idan ruwan ya tafasa se ki zuba shinkafar ki barta har ta nuna idan ta nuna se ci😋

  2. 2

    Nide na hada nawa da faten doya da wake yayi dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes