Vegetables noodles 🍜

Kabiru Nuwaila sani
Kabiru Nuwaila sani @Nurulqalb

Inasan indomie a haka kuma ya fi kosarwa

Vegetables noodles 🍜

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Inasan indomie a haka kuma ya fi kosarwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Indomie noodles
  2. Alayyahu
  3. Karas
  4. Seasonings
  5. 1Tarugu
  6. Albasa mai lawashi
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwa a tukunya ya tafasa sai ki zuba indomie ya Dan dauko dahuwa sai ki saka su Maggi ',karas,albasa,tarugu da mai kadan

  2. 2

    In sun dahu kamar 1min sai ki saka alayyahu shima ya samu 1min saiki sauke zaki iya saka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kabiru Nuwaila sani
rannar

sharhai

Similar Recipes