Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinakar tuwo
  2. Shinkafan ci
  3. Sugar
  4. Yeast
  5. Baking powder
  6. Salt
  7. Veg oil for frying

Cooking Instructions

  1. 1

    Za ki jika shinkafan tuwon ki kamar na 6 hours,sai ki wanke ki ajiye a gefe

  2. 2

    Ki dafa shinkafan ci ya dahu sosai ki barshi ya huce

  3. 3

    Ki sami bukiti babba kisa shinkafan tuwo da na ci da yeast sai ki chakuda sosai,sai ki kai nika kar a samiki ruwa sosai

  4. 4

    In an dawo nika sai ki rufe ki barshi ya kumboro

  5. 5

    After 2 hours,zai tashi sosai, sai ki Dan kara ruwa yayi kamar kullum alale,ki sa baking powder da kuma sugar

  6. 6

    Kisa mangyada a tanda in yayi zafi sai ki fara suya

  7. 7

    Ana ci da sugar,Zuma,kuli kuli ko miya

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Lip_licker's Kitchen
Lip_licker's Kitchen @cook_11989496
on
Kaduna
I love trying out new recipes
Read more

Comments

Similar Recipes