Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kananan aya
  2. Sugar
  3. Flavor

Cooking Instructions

  1. 1

    Za ki gyara ayarki ki jiqa a ruwa ta yi kamar awa biyu a jike. Sai ki baza ta a tray ta sha iska.

  2. 2

    Ki zuba sugar a tukunya da flavor. Ki zuba ruwa makimanci sannan ki bar shi ya dahu.

  3. 3

    Bayan ya dahu sai ki bar shi ya huce sannan ki sheka shi bisa ayar, ki yi gaggawar juye ta a tabarma don kar ta dunkule.

  4. 4

    Bayan ta bushe za ki gan ta ta yi fari sugarn ya bushe.

  5. 5

    Enjoy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
on
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Read more

Comments (3)

hafsatu
hafsatu @meerah2002
@Amrahskitchen98 in zan xuba ayan zan kashe wuta ne,?? Kuma ruwan kaman wani quantity zansa

Similar Recipes