Moringa salad by s@lma ful@rny..

Salma's_delicacies.
Salma's_delicacies. @cook_14012494
Kano Nigeria

#kanostate# more tasty nd healthy traditional food in modern way

Moringa salad by s@lma ful@rny..

#kanostate# more tasty nd healthy traditional food in modern way

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Zagale (moringa)
  2. Kuli Kuli dakakke
  3. Totmoes
  4. Sweet pepper
  5. Green pepper
  6. Carrot
  7. Cucumber
  8. Eggs
  9. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu fresh zogale ki tsinke shi ki wanke kisa a mata ci ya tsane sai ki daura steamer ko abin da kike dabbo a wuta kisa ruwa a cikin tukunyar ta kasa sai ki daura mai raga ragan Akan tukunyar sai ki xuba zogalanci ciki kisa leda ko buhu ki rufe saman zogalan kisa murfin steamer ki rufe ki barshi yaita turaruwa hr sai yayi laushi sai ki sauke....gashi kmar hka

  2. 2

    Zaki wanke kayan labbu ki tass ki yayyanka sue ki gurxa carrot..

  3. 3

    Zaki daura ruwa kisa kwai yadda xai isheki ki dafa idan y dahue ki cire bayan

  4. 4

    Zaki daka kulin ki d maggi da dan barkono kadan ki ajiye gefe....

  5. 5

    Zaki dakko zogalanki ki xuba masa kayan vigges da kwan d kika yayyanka wasu cube wasu circle dinan kiyi decorating yadda kike so

  6. 6

    Idan xaki ci sai ki diba ci xuba kuli kulin ki juya kmar haka

  7. 7

    Akwai dadi abincin ne mai kyau d kara lpy....@ful@rny"ss kitchen...

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Salma's_delicacies.
Salma's_delicacies. @cook_14012494
on
Kano Nigeria
my names ix salma salisu Adam I was born and brought up in kano, lamido creacent nassarawa GRA..I luv food, I luv sharing my new recipes, and I want to be a great chef. I'm food photographer, food lover, momma....Always eat good food and stay young and healthy......
Read more

Comments

Similar Recipes