Edit recipe
See report
Share

Ingredients

1 hour
4 servings
  1. 1tuber of yam
  2. Boil meat
  3. Ret scotch bonnet/onions/tattashe
  4. Maggi/salt
  5. Palm oil
  6. Spinach

Cooking Instructions

1 hour
  1. 1

    Da farko zaki fere doya kiyi slicing,ki wanke ki ajiye a gefe

  2. 2

    Ki gyara kayan miya ki jajjaga shi sai ki daura mai a wuta ki soya kayan Miyan ki idan ya soyu sai ki juye ruwan nama

  3. 3

    Ki saka maggi gishiri da sauran seasoning naki ki rufe tukunya ki bar shi ya tafasa idan yayi sai ki zuba doyan ki rufe ki bar shi ya nuna

  4. 4

    Ki yanka alaiyaho ki wanke da gishiri idan doyan tayi sai ki zuba alaiyahon da nama ki rage wuta ki bar alaiyahon ya dan turara.shikenan ta gamu saura ci

  5. 5

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
on
Bauchi
cooking is my style
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes