Miyar Taushe

Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
Kano State, Nigeria

#northernsoupcontest Old northern soup with a long history 😋You can take this soup with either Tuwo, funkaso, Alkubus or anything of your choice.

Miyar Taushe

#northernsoupcontest Old northern soup with a long history 😋You can take this soup with either Tuwo, funkaso, Alkubus or anything of your choice.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

40minutes
Many
  1. Some of the measurements are in terms of Naira (N)
  2. Kayan miya (N100)
  3. Alayyahu (N30)
  4. Nama (N300)
  5. Gyada (N70)
  6. Kabewa (N30)
  7. Mai (Oil) cup 2
  8. 3Maggi star
  9. Onga half teaspoon
  10. Ginger&Garlic half teaspoon
  11. Salt half teaspoon

Cooking Instructions

40minutes
  1. 1

    A jajjaga kayan miya. A zuba maggi da gishiri da kanwa kadan. Bayan ya dahu a zuba mai a soya sama sama. A ajiye a gefe

  2. 2

    A yanka Kabewa kanana. A wanke nama a hade a Dora a tukunya a zuba gishiri kadan da albasa a rufe ya dahu Amma kar kabewar ta faffashe

  3. 3

    Idan su kabewar suka dahu zasu zama Kamar haka

  4. 4

    Sai a zuba kayan Miyar akan su kabewar a kara ruwa yadda ake so. A zuba gyada dakakkiya

  5. 5

    Idan ya tafaso sai a juya a zuba su Maggi da gishiri.

  6. 6

    Idan komi ya dahu sai a zuba albasa a juya. A tabbatar komai yaji. Sai a zuba alayyahu. A bashi minti 3. A sauke

  7. 7

    Aci da tuwo ko waina ko funkaso

  8. 8

    Really Nutrious

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
on
Kano State, Nigeria
Cooking is fun... Homemade is the best...
Read more

Comments

Similar Recipes