Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Wake
  3. Manja
  4. Kayan miya
  5. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki fere doyanki ki jajjaga kayan miyanki ki sa a wuta ki zuba manja idan ya soyu saikisa ruwa da spices kisa wake idan ya dauko nuna saiki zuba doyanki ya dau saiki kwashe

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
on

Comments

Similar Recipes