Faten wake da doya

Rashida Abubakar
Rashida Abubakar @cook_16361569

Faten wake da doya girki ne mai matukar amfani a lafiyar jikin mutum.

Faten wake da doya

Faten wake da doya girki ne mai matukar amfani a lafiyar jikin mutum.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

Awa 2mintuna
  1. 1

    Zaki daura ruwa a tukunya ki gyara wakenki dadan yawa ki zuba ki rufeshi harsai ya kusan dahuwa.

  2. 2

    Sai ki fere doya ki wanketa ki zuba a wannan waken daya kusan dahuwa.

  3. 3

    Saiki nika kayan miyan ki ki zuba a ciki sai ki zuba sinadarin dandano ki rufe ki barshi ya tafaso.

  4. 4

    Idan ya tafasa Sai ki bude ki zuba manjanki ki mangyada.nidai nayi mix ne da manja da mangyada.Sai ki rude

  5. 5

    Ki yanka alayyahunki ki saka a ciki sai ki daddaura soyayyen kifinki a sama.shikenan

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Cook Today
Rashida Abubakar
Rashida Abubakar @cook_16361569
rannar

Similar Recipes