Dafaffiyar doya da sauce din albasa da attarugu

Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
Suleja

Ina matukar son doya.

Dafaffiyar doya da sauce din albasa da attarugu

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Ina matukar son doya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A fere doya,à yanka à wanke shi a zuba a tukunya a zuba gishiri kadan a saka ruwa a dafa.

  2. 2

    (Sauce) A yanka albasa,à zuba a abun suya a zuba manja kadan a dan soya shi sama-sama,sai a jajjaga attarugu a zuba a gauraya su duka,à saka sinadarin dandano,à saka ruwa kadan sai a barshi ruwan ya janye sai a sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
rannar
Suleja

sharhai

Similar Recipes