Shinkafa da miya

Sumy's delicious @cook_13830250
Shinkafa ba sai lallai fara ba zaki iya yinta da kayan lambo da Su kayan kanshi aci a matsayin shinkafa da miya
Shinkafa da miya
Shinkafa ba sai lallai fara ba zaki iya yinta da kayan lambo da Su kayan kanshi aci a matsayin shinkafa da miya
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke shinkafa kidaura a wuta kisa Kayan kanshi mai da gishiri
- 2
Idan ya kusa dahuwa sai kisa karas kibashi mintuna 5 sai ki kawshe
- 3
Kice da miya ko mai da yaji
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Dafadukan shinkafa da miya
An saba yin shinkafa dafaduka ba miya , sai na sama wannan miya sai gashi ana ta yabon dadinta ,alhamdulillah Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Shinkafa da Miya
Wannan shinkafa da miya #gargajiya ce zalla bata buqatar kayan zamani Jamila Ibrahim Tunau -
Shinkafa da miya
shinkafa da miya Abincine da kusan ko wanne yare yakecinsakuma ya karbu sosai a duniya Sarari yummy treat -
-
-
-
-
-
Wake da shinkafa.
Dahuwar wake da shinkafa kala kala ne..zaki iya dafa wake dabam shinkafa dabam zaki iya hada wake da shinkafa kiyi dahuwa biyu zaki iya mata dahuwa daya..kuma note kanwa tana rage amfani wake,amma zaki iya yanka albasa a cikin waken sbd saurin dahuwa..#garaugarucontest..Shamsiya sani
-
-
Miyar alaiyahu
zaki iya cin wannan miya da shinkafa ko da tuwa akwai dadi saikin gwada . hadiza said lawan -
-
Barzarjiyar shinkafa
#team6lunch,abinci rana sunada yawa indai za ake sarrafawa bawai kullum ace daya za'aci ba kamar shinkafa da miya aita cinta kullum tana isar mutane.seeyamas Kitchen
-
-
Shinkafa me kala (brown rice)
Wani kalar dafuwar shinkafa ne da zaa iya cinsa haka koh da miya,tana da matukar dadi koh da baa hada ta da wani abun ba kuma ga saukin dafuwa #kanocookoutfatima sufi
-
-
-
Nadadditar flour da nama
#kanogoldenapron#zaki iya kiransa da kowana irin suna zaki iyacinsa da safe a matsayin karin kumallo,nidai kawai naimai sunaseeyamas Kitchen
-
-
Farar shinkafa mai kayan lambu
a duk lokacin da kika gaji da dafa farar shinkafa yi kokarin gwada wannan shinkafa me kayan lambu Herleemah TS -
-
Farar shinkafa da miyar kayan lambu
#cookpadlogong2# shinkafa abinci ce mai farin jini musamman in an mata dabaru wajen dafata zata zama mai dadi da dandano uwar gida daure ki gwada shinkafa da miyar kayan lambu domin zaki gasgata zancena. Umma Sisinmama -
Farar miyan wake
Wannan miyar tana da dadi ga saukin yi, Ana yinta ne fara Sai a sa jar miya Sama a hada HALIMA MU'AZU aka Ummeetah -
-
Shinkafa me kayan lambu
Domin daukar hankalin me cin abincin haka zalika kayan lanbu sunada mutukar amfani da kara lafiya a jikin Dan Adam. Wannan yasa na dafa su hade da shinkafa #kanocookout Khady Dharuna -
Shinkafa da miya
#pantry.A wannan yanayi da ake ciki na rashi kudi a hannu yasa na shirya wannan abincin da be bukatar kudi kasancewar Ina da komai. Alhamdulillah abinci yayi dadi. Allah ya shige mana gaba a cikin yanayin nan Ummu Aayan -
Farar alale da miya
#alalecontest farar alale tasamo asali ne daga yarbawa suna kiranta Ekuru, zaa iya cita da kowace irin miya, ina makukar son kayan lambu shiyasa nayi tawa da miyar kayan lambu Phardeeler -
Kosan nama a miya
#NAMANSALLAH... Wannan suyar nama tana da dadi zaki iya amfani dashi wurin sakawa a miya bayan kin soya(wato meatballs stew) kuma zaki iyaci a haka bayan kin soyashi. Afrah's kitchen -
Shinkafa da miyan mulihiyya,ayayo,tungurnuwa
Wannan Miya Zaki iyacinta da shinkafa ko cuscus ko danbu ko ish Masha Allah ummu tareeq
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7997504
sharhai