Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Tumatoes
  3. Pepper
  4. Onoin
  5. Palm Oil
  6. Curry
  7. Spices
  8. Alayyahu

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko xaki grdn din kayan miyarki sannan kiyanka Albasa ki fere doyarki kiyankata kanana kanana sanan kisa aruwa sanan kiyanka Alayyahu kiwankeshi ki ajjiyeshishima

  2. 2

    Kidauko tukunyarki kisa manja sanan kisa Albasa sanan kisa jajjagaggun kayan miyanki kidan soyashi kadan sai kisa ruwa Amma bamaiyawaba inyatafasa saikisa doyarki kibashi 15mnt

  3. 3

    Sanann kibude kisa spices dinki tareda magi da Alayyahu da curry kijuya sannan kidada bashi kamar 5mnt kafin lokacin doyarki tayi luguf saiki sauke kisa a plate

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Fatymah Jallo
Fatymah Jallo @fatima54321
on
Kano

Comments

Similar Recipes