Farfesun dankali da nama

rauda sunusi
rauda sunusi @cook_16706781
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Nama
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Tumatur
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Lawashin albasa
  9. Curry
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan miya sai a jajjagasu a aje a sami tukunya mai kyau a zuba a ciki sai a bare dankali a wanke shi a zubashi cikin tukunyar sannan a wanke nama a zuba cikin tukunyar akawo maggi curry gishiri tafarnuwa azuba a saka mai a dora a wuta abarshi ya dahu sannan a yanka lawashin albasa a zuba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rauda sunusi
rauda sunusi @cook_16706781
rannar

sharhai

Similar Recipes