Miyar dankali

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali ki yankashi kananu sannan ki dafashi amma karya dahu,ki tanana nama shima ki yankashi kananu

  2. 2

    Zaki jajjaga attaruhu albasa,kisa a kasko kisa mai ki soyasu sannan kisa spicec da maggi,saiki kawo dankalinnan kisa,nama kisa dan ruwa kadan ki rufe kibarshi yakarasa dahuwa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes