Farfesun Nama

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Wannan farfesun ba karamin Dadi yai min ba #Ramadanrecipecontest#

Farfesun Nama

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan farfesun ba karamin Dadi yai min ba #Ramadanrecipecontest#

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama Rabin kilo,
  2. Mai,
  3. dandano,
  4. tattasai,
  5. attaruhu
  6. da albasa
  7. Citta,
  8. tafarnuwa,
  9. kanunfari,
  10. gyadar kamshi,
  11. curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko na wanke nama na tafasa shi da Yar citta da albasa sai Maggi biyu. Na daka citta kanunfari gyadar kamshi guda 3 da tafarnuwa yanki daya Mai Dan girma. Sai na jajjaga su tattasai attaruhu da albasa.

  2. 2

    Na zuba Mai a tukunya na soya jajjagen sama2 sai na tsaida ruwa da wannan ruwan Naman sai na Kara Dan ruwa kadan na barshi ya tafasa na zuba hdin su citta da gyadar kamshi da Dan gishiri da dandano 1 sai na zuba Naman na barsu su Kai ta dahuwa. Har sai da Naman yayi laushi sosai na sauke naci wannan farfesu da soyayyar doya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes