Tafadukan shinkafa da zogale da dankali

Mama's Kitchen_n_More🍴
Mama's Kitchen_n_More🍴 @cook_3357
Kano

Tafadukan shinkafa da zogale da dankali

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Manja
  3. Attaruhu/albasa
  4. Zogale
  5. Maggi,curry,gishiri
  6. Nama/kaza
  7. Dankali

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke nama a yanka albasa a tafasa,sai ayi grating attaruhu da albasa a ajjiye a gefe a feraye dankali a wanke a ajjiye a gefe

  2. 2

    A dauko tukunya a zuba manja a soya sai a kawo wannan kayan miyan da akayi grating a zuba a soya su sannan a tsada ruwa asa Maggi gishiri curry a barshi ya tafasa

  3. 3

    Sannan a wanke shinkafa a zuba a gyara zogale ayi slicing albasa idan ta kusa dahuwa shinkafar tare da dankali sai a zuba a rufe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mama's Kitchen_n_More🍴
rannar
Kano
cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes