Tuwan shinkafa da miyar kuka

Maman Khaleed
Maman Khaleed @cook_16677711
Kano State

Tuwan shinkafa da miyar kuka

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Tuwo
  3. Ruwan da fata
  4. Kuka

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki dora ruwanki a kan wuta in yyi zafi sai kiwaan ke shinka fa kizuba, ki barta tai ta dahuwa har sai taushi sosai sai ki tuka sai kirufe ya sulala kamar minti goma sai ki kwashe, shi ke nan,tuwo yyi

  2. 2

    Miyar kuka kayan miya,zaki samu kayan miyar ki kadan ki markada,sai ki kawo nama ki zuba atukunya ki sa albasa,daddawa kayan ki markadaddu,sai kayan dan dano,sai manja da mai fari in kinaso curry dai sauran kayah dan dadano, sai kirufi kibarta tai ta da huwa har sai naman ya da hu sosai,sai ki kada,shi ke nan kuka tayi sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Khaleed
Maman Khaleed @cook_16677711
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes