Tuwon shinkafa miyar kuka

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafar tuwo kofi biyu
  2. Tarugu guda uku
  3. Daddawa guda daya
  4. Albasa rabi
  5. Manja cokali uku
  6. Kuka yadda za ta ji
  7. Dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba ruwa a tukunya idan ya yi zafi sai ki wanke shinkafar tuwo ki zuba a ciki. Ki bari ta dahu sosai. Idan ma kina cikin yi ruwa ya kare kar ki zuba na sanyi, ki zuba ruwan zafi a ciki har sai ta dahu sosai. Sai ki tuqa ki kwashe a leda.

  2. 2

    Ki zuba manja a cikin tukunya. Sai ki zuba jajjagaggen tarugu, albasa da daddawa. Ki zuba ruwa makimanci sannan ki zuba dan gishiri kadan ki rufe.

  3. 3

    Ki bari ta dahu sosai sannan ki zuba dandano. Bayan minti goma sai ki zuba kukar ki kada.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes