Kayan aiki

30mintuna
  1. kifi danye,
  2. kayan miya,
  3. kayan dandano,
  4. daddawa
  5. kayan qamshi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Bayan kin wanke kifinki kin tsaftaceshi sae ki ajiyeshi yasha iska,sae ki dora tukunya a wuta ki zuba mai kadan da kayan miya ki soya,in ya soyu sae ki tsae da ruwan farfesu ki zuba daddawa da kayan qamshi in ya tafasa sae ki zuba kayan dandano ki dawko kifinnan ki saka,ki qara kayan kamshi ki rufe bayan mintuna 15 ki sawqe.#1post1hope#

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Fatima Isari
Fatima Isari @cook_16663324
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes