Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke kifina da lemon tsami da gishiri na aje gefe

  2. 2

    Na niqa kayan miyata a blender na saka mai a tukunya da soyasu bayan ya suyo na zuba ruwa da curry da maggi da gishiri na daka kayan yaji da daddawa na saka na barshi ya dahu.

  3. 3

    Na dauko kifina da yankakkiyar Albasa da dodoya da tafarnuwa na zuba bayan wasu en Mintuna na sauke

  4. 4

    Ban cikama kifi ruwaba dan bayada karfi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 Hamna muhammad
Hamna muhammad @28199426A
rannar

Similar Recipes