Kosai

Zubaida Ibrahim
Zubaida Ibrahim @cook_17140028

Maigidana yanason kosai sosai idan yasharuwa shiyasa nakeyi kullum

Kosai

sharhi da aka bayar 1

Maigidana yanason kosai sosai idan yasharuwa shiyasa nakeyi kullum

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake gwangwani 5
  2. 4Maggie
  3. 1Ajino
  4. 2Kwai
  5. yankaAlbasa kanana
  6. Attaruhu da tattasai
  7. Busashshen kubewa 1tea spoon
  8. Gishiri have tea spoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kijika wake aruwa yayi minti 3 saiki surfa aturmi kisa ruwa isashshe saikiwanke

  2. 2

    Kisa attaruhu da albasa da tattasa isashshe

  3. 3

    Idan akadawo daga markade saikisa kayan hadi kamar haka

  4. 4

    Saiki gaurayashi sosai kibuga sosai

  5. 5

    Saikidora mai awuta kifara soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zubaida Ibrahim
Zubaida Ibrahim @cook_17140028
rannar

Similar Recipes