Lemun kankana da kokumba

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan lemun yanada dadi sosai. Yarana sunasonshi

Lemun kankana da kokumba

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Wannan lemun yanada dadi sosai. Yarana sunasonshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana rabi
  2. Kokumba guda biyu manya
  3. Citta
  4. Kanumfari
  5. Sugar
  6. Flebo

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakiyanyanka kankana tare da Kokumba kixuba a blander kisa citta da kanumfari kimarkada sai kitace kisa sugar da flebo shikenan sai kisa a fridge idan yayi sanyi asha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes