Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 3 flour
  2. Sugar chokali 2
  3. Yeast chokali 1
  4. Kala ja
  5. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki kwaba flour da sugar da yeast da run dumi

  2. 2

    Ki Rufe ya tashi cikin Rana ko wuri me dumi na awa 1 Idan ya tashi se kisa Kala ki motsa sannan ki buga da muciya

  3. 3

    Idan Mai yayi zafi kisaka kadan kadan da cikin babbar yatsa shi zebada round shape

  4. 4

    Seki samu zobo me sanyi ki daura.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes