Special kunu

Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
Jos

Wannan kunun ba a magana sai an gwada tukun

Special kunu

Wannan kunun ba a magana sai an gwada tukun

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. I cup shinkafan tuwo
  2. 1 cupaya
  3. Citta babba daya
  4. 4Dabino manya
  5. Kwakwa rabin kwallo
  6. 1 cupMadaran gari
  7. Zuma
  8. Ruwan tsamiya
  9. Babban cokali biyu na markaddaiyar gyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki jika su daban daban na tsawon awa biyar zuwa shida sai ki tsame su ki kai markade ko ki markada a blender

  2. 2

    Sai ki tace

  3. 3

    Ki zuba markadaddiyar gyadan ki a roba ki zuba ruwa kisa whisker ki gauraya

  4. 4

    Sai ki tace akan ruwan su shinkafan da kika tace

  5. 5

    Gashi nan na dora a wuta zanta juyawa har sai yayi kauri

  6. 6

    Gashi nan yayi kauri zan sauke

  7. 7

    Sai ki zuba madaran gari ki gauraya

  8. 8

    Sai ki zuba zuma da ruwan tsamiya ki gauraya

  9. 9

    Shikenan

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes