Macaroni soup

#sokotostate. Wannan hadin yayi matukar dadi sosai😋,gashi yaji albasa da zogale sai kuma nayishi da ruwa ruwa,hmm gaskiya yayi matukar dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko abinda zaki farayi,ki fige zogalarki ki gyarata da kyau,saiki wanketa da gishiri ki aje gefe. Ki yanka albasa iya girman da kike bukata itama ki aje gefe daya
- 2
Sannan saiki wanke tarugu da tattasai kiyankasu,kizuba acikin turmi ki jajjagasu tareda tafarnuwa
- 3
Saiki aza tukunya akan wuta,ki zuba mai aciki,saekisa nama aciki da albasa kadan kidan soyasu sama sama kamar mintuna biyar,saiki zuba jajjagen da kikayi akici kisoya,ba dole sai ya soyuba
- 4
Sannan ki zuba ruwa iya yawan da kike bukata. Kisa maggi,gishiri da curry ki rufe tukunyar kibashi wani lokaci ya tafasa
- 5
Bayan ruwan sun tafasa,saiki zuba macaroni aciki kuma lokacinne zaki zuba zogala tareda macaroni. Banason zogala ta dahu sosai tayi laushi shiyasa na zuba tareda macaroni
- 6
Zaki bashi kamar mintuna goma macaroni tana dahuwa,sai ki zuba albasar da kika yanyanka ki motsa. A wannan lokacin zaki iya kara ruwa idan sun rage da yawa,saboda tayi romo-romo
- 7
Idan tayi yanda kikeso saiki kwashe. Idan kinaso kiji dadinta kada kibari ta dahu tayi laushi sosai. Enjoy 😋😋
- 8
Hmmmm,dadi musamman kika hado da albasa da zogala da romon. Kicida da zafi zafi yafi dadi
Similar Recipes

Jollof din macaroni


Macaroni mai zogala


Miyar allayahu


Soyayyar miya mai albasa


Nama mai kwai


Hadadden kwadon zogala(datun Zogala)


Yellow macaroni with stew


Macaroni mai curry


Jollof din macaroni


Pepper chicken


Jallof din macaroni


Kunun Aya


Miyar egushi


Kwadon yakuwa


Dafaffen dankali turawa


Faten dankalin Hausa(sweet potatoes porridge)


Kosai


Alalar kwai da zogale


Macaroni


Danwaken flour


Taliya da macaroni


Soyayye macaroni


Sauce din nama mai lawashi


Shinkafa da wake tareda sauce din alayyahu


Lemon zaki da madara(orange milkshake)


Alala mai kwai


Gasassar agwagwai


Spaghetti mai hadin ganye


Faten wake


Mini baked doughnut

sharhai (3)