Soyayye macaroni

Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine) @cook_16558221
Bauchi

Wannan girki yayi dadi sosai.

Soyayye macaroni

Wannan girki yayi dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45mins
4 yawan abinchi
  1. Macaroni
  2. Jajjagen kayan miya
  3. Carrot
  4. Peas
  5. Man gyada
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Soyayyen nama
  9. Ruwan nama

Umarnin dafa abinci

45mins
  1. 1

    Da farko na zuba mai a wuta na barshi yayi zafi na zuba macaroni nayi ta gauraya shi har ya zama brown sai na sauqe na juye shi a cikin matsami (colander) na sake daura wani man a wuta na zuba jajjagen kayan miya na soya shi ya soyu

  2. 2

    Daya soyu sai na zuba ruwan nama na rufe na barshi ya tafaso sai na zuba maggi da curry, na zuba macaroni da carrot da Peas na rufe na bar shi ya nuna na zuba soyayyen naman

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
rannar
Bauchi
Cooking is my hubby , which I can't do without
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes