Kayan aiki

  1. 1 bagMacaroni
  2. 1/2 cupMai (oil)
  3. Minced meat 1/2 kilo
  4. 6Egg
  5. 6Maggi
  6. 4Sweet pepper

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki tafasa (parboiling) din macaroni ki.

  2. 2

    Sannan ki zuba mai a tukunya.

  3. 3

    Ki zuba minced meat dinki amma saikin dafashi da kayan qamshi da maggi

  4. 4

    Saiki zuba kwai akai da tafarnuwa

  5. 5

    Kisa sweet pepper dinki da maggi

  6. 6

    Ki juya sosai sannan kisa macaroninki damn kikai tafasa.

  7. 7

    Ki juya ki rufe ki rage wuts zuwa 5 mnts ki sauke, ki serving, anacin wannan macaroni haka ko a cita da stew tanada dadi sosai, nidai lokaci da yawa inacinta haka.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai

sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
Wannan girki yanada dadi yana da sauqi.

Similar Recipes