Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kazar ki ki xuba a tukunya tareda kayan kamshi(citta,tafarnuwa,albasa)

  2. 2

    Idan sun fara dahuwa saiki zuba jajjagaggen tarugu da tattasanki da maggi da gishiri

  3. 3

    Idan ga dahu yanda kike so saukk sauke

  4. 4

    Ana iya ci asha zobo mai sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukayya Auwal
Rukayya Auwal @cook_17291804
rannar

sharhai

Similar Recipes