Dan malele# kanostate ainihin hoton girkin
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kasami tsakinka zaki wankeshi sai kitsane shi saiki saka ruwa awuta yatafasa saikizuba aciki saikidauko maggi dagishiri kizuba aciki sai kibarshi yayi kamar minti talatin saiki sauke yadaho kenan saiki zubashi acikin faranti.

  2. 2

    Sai kisami barkonanki kidaka shida magida gishirinki saiki zuba akai dama kin soya manjan ki saiki zuba akan yajin dakika zuba.

  3. 3

    Sai kiyanka albasa da tumatir da salad saiki zuba akai shikenan angama acidadi lafiya

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Lubna Amin Maifatahh
Lubna Amin Maifatahh @cook_17319999
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes