Sunset cocktail

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Lemon five alive
  2. Ruwan lemon tsami
  3. Soda water
  4. Food colour:pink

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba five alive a Kofi ya kai Rabi,sai a zuba soda water kadan,sai a zuba ruwan lemon tsami,sai a dan dusa food colour Dan mitsitsi.shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
salmah's Cuisine
salmah's Cuisine @cook_17370445
rannar
Kano
cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes