Tuwon Madara Mai kala

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madarar gari
  2. Sikari
  3. Butter
  4. Kalar abinci

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki Dora siga,butter a wuta ki zuba ruwa kadan kibarshi ya narke yadanyi Danko

  2. 2

    Saiki zuba Madara da colour Kita tuqawa kamar tuwo yatuqu sosae

  3. 3

    A gefe kin shimfida leda kin shafa Mai akan ledan saiki juye alwan madaran akai kibarta Tasha iska saikisaka cutter kiyi shaping dinta shape din d kkeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss_annerh_testy
Mss_annerh_testy @cook_16776895
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes